BBC News Hausa смотреть последние обновления за сегодня на .
Ɗan takarar shugabancin Najeriya a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya fada wa BBC cewa yana tattaunawa da Rabiu Kwankwaso da Peter Obi don neman goyon bayan ɗaya daga cikinsu a babban zaɓe na 2023.
BBC Hausa YouTube: Sada zumunci da saka bidiyon da suka shafi rayuwarku. Tunatarwa: Ban da zagi, Batanci da Talla a Wannan Shafi. Tambari da Sunan BBC mallakar kamfanin ne. Jama'a ba su da izinin yin amfani da su. Hakan zai kai ga daukar matakin doka.Barka da zuwa Subscribe: Website: Facebook: Instagram: Twitter:
00:00 Kanun Labarai 00:55 Antony Blinken na ziyara a Isra’ila 04:27 An kashe mayakan Al Shabaab fiye da 130 07:00 Tsadar rayuwa a Najeriya
Sashen Hausa na BBC yana kawo muku mahawara tsakanin ' yan takarar gwamna biyar a jihar Kaduna.
Sashen Hausa na BBC na kawo muku mahawara da wasu daga cikin ' yan takarar a jihar Katsina.
00:00 Kanun Labarai 00:44 Najeriya ta kaddamar da sabbin takardun kudi 05:48 Koma baya game da ‘yancin kan Scotland 06:11 Yawon shakatawa a Lebanon
00:00 Kanun Labarai 01:00 Rwanda ta yi watsi da ‘yan gudun hijirar J D Kongo 02:13 Mummunar ambaliyar ruwa a California 06:00 Kwance nakiyoyi a Lebanon
Matar ta gina wadannan rijiyoyi ne domin taimaka wa mutane da saukake masu wahalar rashin ruwa da kuma tafiya mai nisa da suke yi domin neman ruwan sha.
A lokacin da babban zaɓen Najeriya na 2023 ke ƙara matsowa, BBC Hausa da tallafin Gidauniyar MacArthur ta haɗa wasu jerin shirye-shiryen bidiyo domin faɗakarwa da kuma fayyace wa al'umma lamurran da suka shafi zaɓen.
Sashen Hausa na BBC yana kawo muku mahawara tsakanin ' yan takarar gwamna biyar a jihar Kano.
Binciken BBC ya gano shaidu na laifufukan yakin da ake zargi an tafka a Libya, wadanda aka yi ta yadawa a shafukan sada zumunta. Ana cigaba da tashi hankali a Venezuela yayin da Rasha da Amurka ke cacar baki a kan rikicin. Kotu a Hague ta ce matan nan 'yan Najeriya da ke zargin kamfanin Shell da hada baki wajen kashe mazajensu za su iya cigaba da shariar.
Sashen Hausa na BBC yana kawo muku mahawara tsakanin ' yan takarar gwamna biyar a jihar Kano.
00:00 Kanun Labarai 00:45 Ukraine za ta sami tankunan yaki 04:54 Karancin lantarki a Afirka ta Kudu 05:50 Matsalar canjin tsofafin kudade a Najeriya
Sashen Hausa na BBC na kawo muku mahawara da wasu daga cikin ' yan takarar a jihar Katsina.
00:00 Kanun labarai 00:56 'Yan Ukraine sun yi maraba da zuwan tankunan yaki daga kasashen Turai 05:45 Faransa ta yiwa jakadanta a Burkina Faso, kiranye 06:08 Isra'ila ta kashe Falasdinawa 9 a Jenin
Ga bayanai kan Ba'indiyen da ya zama firaministan Birtaniya na farko a tarihin kasar.
Sashen Hausa na BBC na kawo muku mahawara da wasu daga cikin ' yan takarar a jihar Katsina.
A lokacin da babban zaɓen Najeriya na 2023 ke ƙara matsowa, BBC Hausa da tallafin Gidauniyar MacArthur ta haɗa wasu jerin shirye-shiryen bidiyo domin faɗakarwa da kuma fayyace wa al'umma lamurran da suka shafi zaɓen.
00:00 Kanun Labarai 00:42 An cika shekara da kawar da Alpha Conde 04:28 Shirin mika mulki a Kenya 05:13 Mata na sana’ar noma a Saliyo
00:00 Kanun Labarai 00:55 Ministan cikin gidan Ukraine ya hallaka a hadarin jirgin sama 03:35 Matsalar abinci a Burkina Faso 04:53 Labaran karya a fagen siyasar Najeriya
A lokacin da babban zaɓen Najeriya na 2023 ke ƙara matsowa, BBC Hausa da tallafin Gidauniyar MacArthur ta haɗa wasu jerin shirye-shiryen bidiyo domin faɗakarwa da kuma fayyace wa al'umma lamurran da suka shafi zaɓen.
Mawakiyar ta ce ta kwashe wata uku ba ta fito daga gida ba saboda kyamar da ake nuna mata kan fitar bidiyon tsiraicinta.
00:00 Kanun Labarai 00:45 An yi jana’izar Sarauniya Elizabeth II 05:16 Guguwa mai tafe da ruwa a Japan 05:53 Masu nakasa na fama da wariya a Koriya ta Kudu
00:00 Kanun Labarai 00:54 Janar Buratai ya yi tsokaci kan zaben Najeriya 04:08 Dan bindiga ya hallaka mutum 7 a California 05:16 Rayuwar mata a Afghanistan
00:00 Kanun Labarai 00:50 Yau watanni 6 kenan da fara yakin Ukraine 02:00 Muhimmancin bikin bayyana ‘yancin kan Ukraine na bana 05:25 An kammala kada kuri’a a babban zaben Angola 06:20 Yawan ‘yan ciranin da ke tsallaka mashigin ruwan Ingila yana karuwa
A cikin shirin Mahangar Zamani na wannan makon mun duba irin kalubalen da ke zuwa da daukaka.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya Alhaji Atiku Abukabar ya ce ƴan kasar ne suka buƙaci ya tsaya takarar shugaban ƙasa a shekarar 2023. Atiku ya bayyana hakan ne yayin wani taron manema labarai a Abuja ranar Talata kwana guda kafin ya ayyana takararsa a hukumance. Atiku wanda ya sha fitowa takarar shugaban ƙasa ya ce zai tsaya takara ne a 2023 domin kawo wa ƴan Najeriya sauƙi kan matsalolin da suke fuskanta musamman abin da ya kira "rashin haɗin kan ƙasa."
00:00 Kanun labarai 00:54 Amurka ta ce sojojinta sun kashe wani jigo a kungiyar ISIS a Somalia 01:36 An zargi wasu jami'an Ukraine da cin hanci da rashawa 05:10 An kai hari a wata majami'a a birnin Kudus 06:06 Nakasassu sun bukaci a gyara tsarin sufuri a Koriya ta kudu
BBC ta gano kasadar da ƴan Najeriya ke yi wajen tafiya Turai cirani Duk shekara dubban ƴan cirani ne daga Najeriya ke fata tafiya Turai. Shekara 20 da suka wuce, wani mai bayar da umarni a fina-finan kudancin Najeriya Ike Nnaebue, ya yi ƙoƙarin yin irin wannan bulaguron. Da yake waiwaye kan abin da ya faru da shi a wancan lokacin, Ike ya ce ya haɗu da ƴan cirani da dama. Ya ji dalilansu na barin gida da son yin tafiyar da kuma hadarin da ke gabansu. Ya hadu da yan ci ranin da suka samu karayar arziki da wadanda suka rasa tudun dafawa da ma wadanda suka fuskanci hare-haren wariyar launin fata. Wasu kuma sun tsinci kansu a hannun masu safarar mutane. Ga wadanda suka samu isa Moroko kuwa, sun cika da zumundin cewa dab suke da shiga Turai, amma kuma da yawansu hakan ma ya zame musu gagarumar matsala.
Shin za ku iya auran wanda kuka hadu da su a shafukan sada zumunta? Ga yadda wasu masoya suka hadu a Twitter a yanzu har ma sun yi aure
00:00 Kanun Labarai 00:44 Rikicin kabilanci a arewacin Kenya 04:39 Sarkin Belgium na ziyara a J D Kongo 05:34 Ma’aikata ‘yan ci-rani na wahala a Qatar
Sarauniyar Ingila Elizabeth ta II, basarakiyar da ta fi dadewa a kan karagar mulkin Birtaniya, ta rasu a Balmoral tana da shekaru 96. Ta rasu ne bayan ya shafe shekaru 70 a kan mulki. Iyalanta sun taru a fadarta da ke Scotland bayan an rika nuna damuwa game da yanayin koshin lafiyarta ranar Alhamis. Sarauniyar Ingila ta hau kan mulki ne a 1952 kuma ta ga sauye-sauye da dama. Babban danta Charles, tsohon Yarima na Wales, ne zai jagoranci kasar wajen jimami a matsayinsa na sabon Sarki da kuma shugaban kasashe 14 na kungiyar Commonwealth. A sanarwar da Fadar Buckingham ta fitar ta ce: "Sarauniya ta rasu salin-alin a Balmoral da rana.
00:00 - Kanun Labarai 00:49 - Taron kolin majalisar Tarayyar Najeriya 04:03 - Wasu Labaran 05:29 - Hare - haren bama - bamai a Mogashun Somaliya
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla. A wannan kashi na 90 BBC ta tattauna da Maryam Yahaya, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.
Sarauniya Elizabeth ta II ta bar Balmoral a karo na ƙarshe
Madinatul Ahbab, makarantar allo ce a unguwar Fagge da ke Kano wadda aka kafa a shekarar 1954 da manufar koyar da karatun Qur'ani. Makarantar ta banbanta da sauran makarantun allo ta hanyar kange almajiranta daga yin bara kasancewar mahaifan yaran ne ke tura musu abinci. Wani abun da ya kara banbanta makarantar da sauran makarantun na allo shi ne yadda ake koyar da ilimin zamani.